MTN SUN KADDAR DA UNLIMITED DATA 1GM N100

MTN sun kaddamar da wata tsari wanda zaka iya yin unlimited free browsing na kwana daya Wanda zai baka damar yin browsing kallon video a youtube da kuma downloading a wayarka harda ma computer.

To MTN unlimited for one free browsing dai kashi biyu ne, Na farko dai shine Wanda nayi magana akansa a baya, duk dadai wata kila baza a rasa wadanda  basu sani ko kuma ma basu da labari to shi yasa yanzu za'a kara maimaitawa ga sababin shigowa.


TAYAYA ZAN SHIGA WANNAN TSARIN NIMA?
Wannan tsari dai guda biyu ne, na farko naira dari ne wato (N100) na biyu kuma naira dari biyu ne (150)


TAYAYA ZANSA NA CANCANTA KO BANCANCANTA BA AWANNAN TSARI?

Domin sanin ka cancanta ko baka cancanta ba a wadannan  tsaruka to dafarko.

1.Domin shiga wannan tsari unlimited data danna *567*58# wannan na naira dari kena  N100

2. Domin shiga wannan ma danna *567*59# na dari da hamsin kenan N150

 Allah yabada sa'a
Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: