Barka dai ina muku fatan alheri, ina so na Samar daku cewa zaka iya yin magic sim a cikin minti 10 kacal to bari ingaya maka yadda zakqyi.
A baya nayi maganar cewa zaka iya hada magic sim bayan 24hr to yanzu zaka iya yi a cikin minti 10 kacal, abinda yasa nace haka na gwada ne na gani shiyasa bari ingaya muku yadda nayi.
Da farko na sayo na Dari biyu da hamsin da biyar (250) sai nasaka a wayata na tura 2h to 131 sai sukayimin welcome massage cewa sunban 150mb valid 24hrs nayi nayi data yaki buduwa nakashe waya nakunna amma yaki sai nayi tuna nin tunda 24hrs ne sai na kashe wayar zuwa gobe nakunna amma babu charge sosai 10% na na bude data na fara browse ina cikin yi sai charge yakare nakai gurin mai charge har lokaci yawuce da 3hrs kafin waya na ta cika ina kunna wa suka turo min yayi expire sa nabude data nafara browsing sai naga yahau, to shine nace bari nagayama muku kuma.
YADDA ZAKAYI KAI KA HADA NAKA MARGIN SIM?
1. Loda katin 250 ko 300
sai kadanna *131*1*4*1#
2. Yi browsing ba tare da downloading harzuwa gobeamma karma karar dashi fa.
3. Idan ya rage saura mini kalilan misali minti 5. 10. 15 sai ka kashe wayarka bayan awa 1hr ka kunna kacigaba da browsing ya zama magic sim ko sinturo massege akan yayi expire karkadamu.
Amma idan baka amince da wannan ba to kaduba posting dina nabaya akwai wani kalan.
0 Comments: