WAI SHIN MTN 0.0KOBO FRRE BROWSING YA DAWO NE?

dacen wai mtn 0.0 kobo ya dawo ne ?
Don gaskiya nifa da zarar nahau psiphon ɗin na danna connect zaihau ba tare da wata-wata ba ko nine mai sa'ar ne.

Abinda yasa shine ni naga yawancin muta ne da dama suna ta amfani da sabon tsarin  da yafito na na mtn magic sim kuma sai inji ana cewa yani yi wataran yana dan tsayawa, to gaskiya a tuna nina inaga wannan magic sim din gaskiya bazai jima ba duk dadai za'a duk wanda yayi zai mora kafin surufe,

 Kuma na lura da wani abu shine kusan duk wanda yake amfani da  mtn music plus basu ji dadin  rufewar da akayi ba, kuma dayawa basu iya yin magic sim ba, ko ni a gaskiya banyi wannan magic sim din ba saboda wata kila bazai jima ba, amma ni kusan kwana hudu kenan ina amfani da psiphon amma da wani dan tsanji kadan a ciki, to shine nake so kuma kugwada kugani ko yana yi a naku kuma ko baya yi.

SETTING FOR PSIPHON

Wannan settings dai ɓa wani bane yadda dai kuka sani ne wanda kukai amfani dashi a baya, saidai dan change kaɗan da akadamu.

Proxy type: Real host

Proxy server: musicplus.mtnonline.com/data-reset

Real proxy type: Dealt

save

Na proxy server shine kwai changi da akasamu a ciki sa ku gwada kugani ko zaku dace kuma.
To nidai inata more nawa amma bari muga saura ku.

Allah yasa a dace
Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: