TAYAYA ZANFITA GADA TSARI SANNAN INSAKE SHIGA?
Wannan bayanin yadda zaka fita daga kowwani tsari mtn wanda suke cire maka kudi a wayarka, dayawan muta ne suna kukan cewa mtn sa sace musu kudi mutu dazar ka saka kati za kayi kira saikaji sundauke ko kuma inka saka kati bayan 1hr ko bayan 1day sai kaga andauke, to gasikyar shine mutum yana shiga wata tsari ne amma kuma kai bakasanma ka shiga ba, to shiyasa zasu rika daukan maka kudi, nasan kowa bayajin dadin hakan to amma bayanda zakayi sai dai kayi hakuri to shine nake so in nuna muku yadda zakufita don a daina daukan muku kudin.
TOYAYA ZAN FITA DON SUDAINA CINMIN KUDI?
Domin fita daga tsarukan da suke cin maka kudi saika danna *123*5*1# idan ya kawo saikadanna 2 zakagansu dukka sai kabi dukka kafita daga tasrin wato unsubscribe.
TO TAYAYA ZAN SAKE SAMUN 150MB NA MUSIC KUMA?
Haba Dan samari mekakeci naba na zuba, ai dazarar ka fita daga dukkan tsarukan su music plus duk zakagansu a gurin saikai unsubscribe dikka sannan katabar ka fita.
Kamar yadda akasaba a baya yadda kake yi kasamu.
katura D to 5900
Note: Amma kasani cewa saudaya suke bayarwa a sati
0 Comments: