Toh fah wata sabuwa inji bahaushe yaga abin Abincikenda mukeyi yanzu mungano cewat zaka iya mayarda da sim dinka na mtn yazamo magic sim wato zakayi free browsing ba iayaka kuma ba wata kayyadajjen lokaci da za a ce ya tsaya wato unlimited ne kenan.
Ba dajimawa ba mutane da dama suna amfani da music plus a MTN suka daina bayarwa, daga baya kuma free browsing ko ba ko sisi a account dinka shima kwanannan suka kulleshi, Akasake samo game plus 150mb to shi haryanzu yana aiki ga mai bukata sai ya tura gm to 2200.
Shima mtn music plus din nan da anjima zankawo muku sabon yanyar da zaka sami 150mb na music plus. To shi wannan magic sim dai zaka iya dakko duk abida kake so komai nauyinsa a waya ko a computer zaka iya unlimited download, unlimited stream, and unlimited browse a kowace waya.
TAYA ZANMAYAR DA SIM DINA YAZAMO MAGIC SIM?
Domin mayar da sim dinka yazamo magic sim ka kasance cewa kana da layin mtn sabo ko tsoho amma sabo zaifiyi sai kamayar dashi tsarin MTN ipulse idan bakan yadda ake komawa ba danna *406*1#
YADDA ZAKA SAYI 2HOUR A LAYINKA
1. Siyo katin mtn na dari N250 ko na dari N300 tura 2h to 131 ko kuma ka danna *131*1*4*1# zasu dauki N250 suba ka 2h na browsing amma 24hrs zeyi.
2. Kayi browsing din minti 5 ko goma 10 saika kashe wayarka ka cire sim din kabarshi zuwa 24hrs.
3. Bayan 24hrs saika mayar da sim din zasu turo maka da cewar yayi expired kawai mantardasu ka cigaba da browsing ya zama magic sim.
Good news: yana amfani a waya da computer.
0 Comments: