KARIN BAYANI AKAN MTN MUSIC+

Yawwa barkankudai yan uwa da fatan kowa yana lafiya.
Yau ya kamata ace gaskiya kunsan MTN music+ sabo da dayawa  basu sani ba,

To dafarko dai MTN music+ suna baiwa mutum 150mb domin ka nishadu  da waka a cikin application mai suna music+ idan kana son sauraran waka zaka iya shiga ciki domin ka zabi wadda kake so ka saurar waka  datan da suka baka har tsawo wata daya amma zaka iya ciyewa ko baikai wata ba.

To amma dayawan muta ne basusan da haka ba saboda kawai sun sameshi ne ta sama lokacin da akafara amfani dashi a applications kamar su openvpn, simple android server, psiphon100handler, syphon shield da dai sauransu to daga nan ne muta ne suka gano Ashe yana da amfani.

Dayawan muta ne da suna samun 150mb na music+ amma basusan yadda zasuyi amfani dashi ba, kana ji kana gani zai expire amma ba hanyar amfani musan man idan kakoma tsarin mtn pulse zasu baka 150mb hartsawon wata amma Nash baka san yadda  xakayi amfani dashi ba.

To amma yanzu kusan yawanchi muta ne sunsan yadda zasu more music+ data a wayar su amma ta barau niyar hanya ma'an ta kaikaice
kamar yin amfani da vpn da akeyi yanzu , to ai shine ta kaikaicen.

To yanzu ina ga mtn sungane ce wa dayawar muta ne suna amfanuwa dashi suna so sukulle ko kuma yako ma na kudi, saboda kowa nason cin banza.

Kwanakin nan da suka wuce ana tura  sako kamar  D to 5900, I to 5900 ko f to 5900
Haryanzu suna bayar wa amma a boye bazakaga datar ba kamar haka mus sabo da yanzu muta ne suna afani da mtn 0.0 kobo free browsing shiyasa basu kula dashi ba.

Amma idan kana so zaka iya dakko application mai suna music+ sai kai sign up zasu baka 150mb wata daya donka more browsing ko kuma kayi ta tura I ko d ko f zuwa 5900 amma wannan kwana bakwai ne zeyyi, to sai ka zabi daya.
Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: