SABUWAR HANYAR SAMUN 150MB NA GAME+ A LAYIN MTN

To damu ake zance! A sa'ilin da nike neman data don nayi browsing yadan sada da abokai ina ta fa fitikan yadda zan samu tada MTN music plus don nadan leka net nayi nayi amma bansamu ba sai nakoma ina tunani gashi ba kudi nasa naira Dari 100 don nayi browsing INA sawa sai MTN suka dauke suka barmin naira 5 abin yaban haushi sosai,gashi ni naira 5 babu abinda zaimin, kamar suna Nina bashi ina ta tunanin yadda zan samu data .

Sai nayi tunin  cewa ai akwai MTN free browsing, naje nahau kan sypon shield nayi connect najira najira amma abin yaki connecting, sai nayi tunanin cewa ko shima sunkulle ne, nayi amfani da Facebook dina ta hanyar amfani da *510# saboda babu kudi nayi tambaya akace   ai ankulle shin hankali, can ina zqune sai naji ai wata sabuwa ta fito wato MTN Game+ zasu ba mutum 150mb sai nayi sauri nasa suka bani. Kaima don samun naka.


YADDA ZAKA SAMI NAKA

Kaitsaye kaje karubuta
GM to 2200

Zasu tiro maka message Kamar haka


 You've successfully registered for MTN Game+! Your username is 2347068591565 and password is 078052.

Thank you for subscribing to Monthly VIP Club.You have received 7days FREE trial and 150MB data to download any game of your choice. Visit 'game.mtnonline.com'. Text 'STOP GM' to 2200 to opt out of the service.

Note: suna bayarwa ne saudaya a Sati ba kamar MTN music+ bane
Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: