YADDA ZAKA SAYI MTN MUSIC PLUS 150MB AKAN NAIRA N15 KACAL SANNAN KAMAYAR DASHI 1GB

Yawwa barkan Ku da Safiya ina fatan kowa ya tashi lafiya, yauma na zo muku da wata sabuwace na MTN music plus tunda haryanzu wasu na Mora wasu kuma basa Moran MTN music plus to shine nace bari na gaya muku wata hanyar da ni kaina na jima ina amfani dashi a waya ta don samun saukin hawa yanar gizo-gizo don sadawa da abokai da yan uwa, to wannan tsari dai ba wata bane sabuwa tunda nasan yawancinku kuna amfani da mtn music plus Wanda aketura D zuwa 5900 amma idan kasamu saudaya sai wata sati idan kafita ta hanyar *123*5*1# sai ka danna 2>>>1>>>1 sai ka fita daga tsarin sanna ka sake Shiga.


To amma wani yana jure hakan wani kuma bazai iya jure hakan ba saboda shi yafiso daya tura abashi kawai, aamma kunsancewa duk abinda akace free ne to gaskiya dawuyan samu, to amma mai yajawo hakan gaskiya ni aganina tsadan browsing ne yajawo shikuma Dan Nigeria zeyi duk yadda zaiyi samu saukin browsing, shiyasa muke kawo muku kananan hanyoyi da zaku samu sauki kuma.


Wannan handai itace zaka iya siyan 150mb na music plus da naira N15 kacal jama'a ai ansamu sauki yanzukam tunda zaka siyan 150mb da naura shiya N15 to mai zai hana ka karashi yazama 1GB akan naira N150 ba saboda masu dauke dauken manya - manyan abubuwa a net wannan kowa ma zai iya, idan kaso kasayi 1GB  idan kuma baka so kasayi 150mb a sabi gaskiya a yanzu wannan shine kadai mai sauki a cikin Wanda muke dashi kuma wanda komin rashin son sa kudinka to bazai ga gareka yin wannan ba.


TAYAYA KAZASHIGA WANNAN TSARIN 

Yadda xakashiga wannan tsari dai shine shima wannan kamar yadda ake samuna na free ne amma yadan sha banban kadan saboda shi wannan na kudi ne wancan kuma free ne.


DOMIN SHIGA WANNAN MAISAUKIN SHINE

1>> Da farko katabbata Kanada N15 a layinka saikatura  C to 5900 zakasamu cewa sunbaka 150mb na sati daya.domin fita daga ciki tura cancel7c  to  5900


YADDA ZAKA MAIDASHI YAZAMO 1GB 

Bayan kayi step na farko sun baka to saika tura cancel7c to 5900,  bayan kayi cancel saikasake tura c to 5900 kayi tayi har saika kaishi ko kasayi yadda kake so daga na 150mb zuwa 1GB dan haka shikenan.


Note: Kasani cewa duk yawan dakayi sub din ko yakai 1gb ko bai kaiba to a sati zai kare 

V

Idan akai wani abunda baka gane ba to kayi comment

Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: