Barka dai!!! To dafarko dai wannan garabasan na masu da Glo ne, saboda dayawan masu amfani da glo basu da labarin wasu bonus da ake samu a glo, sudai kawai susaka kati suyi browsing abinda yasa haka shine dayawan mutane basa amfani da glo saboda wai na manya ne abinda yasa gaskiya koni bana iya amfani da glo amma yanzu sunyi sauki ga masu browsing da kuma kira.
To shine nakeso na kawo muku wasu iyan daman maki guda biyu Wanda a gaskiya zakuji dadin garabasan daya na kira ne da data daya kuma na data ne kawai misali.
1. 500mb + N500 for only 500
2. 13gb for only N200 monthly
1. Nafaro zaka sami kyautar katin dari biyar da 500mb akan naira N500. Domin samun naka sayo katin dar 500 sai kada kasaka sai ka danna *223*card pin number#
Kowani network zaka kira da katin da suka baka kaga riba biyu kenan.
2. Domin samun 13gb Loda katin N2000 a wayar ka bayan ka gama danna *127*55# zaka more har tsawon wata daya. Shikenan ka gama, gaskiya wannan tsarin masu dauke-dauken manyan file zasuji dadin nabiyun nan.
So zan iya cewa masu amfani da glo gaskiya kuncanki sa' a